2 Sam 19:14 HAU

14 Da haka Dawuda ya rinjayi zukatan mutanen Yahuza, suka zama ɗaya, kamar mutum guda. Sai suka aika wurin sarki, cewa, ya komo tare da dukan fādawansa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:14 a cikin mahallin