2 Sam 19:15 HAU

15 Sa'ad da sarki ya iso Urdun. Mutanen Yahuza suka tafi Gilgal suka taryi sarki, domin su hawo da shi Urdun.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:15 a cikin mahallin