2 Sam 19:16 HAU

16 Shimai ɗan Gera kuma, mutumin Biliyaminu daga Bahurim, ya gaggauta, ya gangara tare da mutanen Yahuza don ya taryi sarki Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:16 a cikin mahallin