2 Sam 2:10 HAU

10 Ish-boshet, ɗan Saul, yana da shekara arba'in sa'ad da ya ci sarautar Isra'ila, ya yi shekara biyu yana sarauta. Amma mutanen Yahuza suka bi Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:10 a cikin mahallin