2 Sam 2:15 HAU

15 Sai suka tashi, suka haye. Mutum goma sha biyu a madadin mutanen Biliyaminu da Ish-boshet, ɗan Saul, mutum goma sha biyu kuma a madadin mutanen Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:15 a cikin mahallin