2 Sam 2:16 HAU

16 Kowa ya kama abokin kokawarsa a kā, suka soki juna a kwiɓi da takuba. Suka faɗi tare. Aka sa wa wurin suna Helkat-hazzurim, wato filin takuba, wurin yana nan a Gibeyon.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:16 a cikin mahallin