2 Sam 2:17 HAU

17 Yaƙin kuwa ya yi zafi a ranar. Mutanen Dawuda suka ci Abner da mutanen Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:17 a cikin mahallin