2 Sam 2:18 HAU

18 'Ya'yan Zeruya, maza, su uku suna nan, wato Yowab, da Abishai, da Asahel. Asahel maguji ne kamar barewa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:18 a cikin mahallin