2 Sam 2:21 HAU

21 Abner ya ce masa, “Ka daina haye mini, ka runtumi ɗaya daga cikin samarin, ka kama shi, ka karɓe masa makaminsa.” Amma Asahel bai daina binsa ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:21 a cikin mahallin