28 Sa'an nan Yowab ya busa ƙaho, dukan mutanensa kuwa suka tsaya, ba su ƙara runtumar mutanen Isra'ila ba, ba wanda kuma ya yaƙi wani.
Karanta cikakken babi 2 Sam 2
gani 2 Sam 2:28 a cikin mahallin