29 Abner da mutanensa suka bi dare farai, suka ratsa Araba, suka haye Urdun. Suka yi ta tafiya dukan safiyan nan, suka shige Bitron, har suka kai Mahanayim.
Karanta cikakken babi 2 Sam 2
gani 2 Sam 2:29 a cikin mahallin