2 Sam 20:22 HAU

22 Macen ta tafi wurin dukan mutanen garin da wayo. Su kuwa suka yanke kan Sheba, ɗan Bikri, suka jefa wa Yowab. Sa'an nan Yowab ya busa ƙaho, suka janye daga garin. Kowa ya tafi gidansa. Yowab kuma ya koma Urushalima wurin sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:22 a cikin mahallin