2 Sam 20:23 HAU

23 Yowab shi ne shugaban dukan sojojin Isra'ila, Benaiya, ɗan Yehoyada shi ne shugaban Keretiyawa da Feletiyawa, wato masu tsaro.

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:23 a cikin mahallin