2 Sam 20:6 HAU

6 Dawuda kuma ya ce wa Abishai, “Sheba ɗan Bikri fa, zai ba mu wuya fiye da Absalom, sai ka ɗauki mutanena, ka bi sawunsa, don kada ya ci garuruwa masu garu har ya tsere mana.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:6 a cikin mahallin