2 Sam 20:7 HAU

7 Sa'an nan mutanen Yowab, wato Keretiyawa da Feletiyawa, da dukan jarumawa, suka bi bayan Abishai. Suka fita daga Urushalima don su bi sawun Sheba, ɗan Bikri.

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:7 a cikin mahallin