22 Waɗannan gwarzaye huɗu sun fito daga zuriyar gwarzayen Gat ne. Dawuda da mutanensa suka kashe su.
Karanta cikakken babi 2 Sam 21
gani 2 Sam 21:22 a cikin mahallin