2 Sam 22:1 HAU

1 Wannan waƙa Dawuda ya raira wa Ubangiji sa'ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun Saul da dukan sauran abokan gābansa, ya ce,

Karanta cikakken babi 2 Sam 22

gani 2 Sam 22:1 a cikin mahallin