2 Sam 21:6 HAU

6 Sai ka ba mu 'ya'yansa maza bakwai domin mu rataye su a gaban Ubangiji a Gibeya a kan dutsen Ubangiji.”Sarki kuwa ya ce, “To, zan bayar.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:6 a cikin mahallin