2 Sam 21:7 HAU

7 Amma sarki ya ware Mefiboshet, ɗan Jonatan, wato jikan Saul, saboda rantsuwar da yake tsakaninsa da Jonatan, ɗan Saul.

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:7 a cikin mahallin