2 Sam 22:42 HAU

42 Suka nemi taimako, amma ba wanda zai cece su,Suka yi kira ga Ubangiji, amma bai amsa musu ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 22

gani 2 Sam 22:42 a cikin mahallin