2 Sam 22:7 HAU

7 A cikin wahalata na yi kira ga Ubangiji,Na yi kira ga Allah domin taimako.Daga cikin Haikalinsa ya ji muryata,Ya kasa kunne ga kukana na neman taimako.

Karanta cikakken babi 2 Sam 22

gani 2 Sam 22:7 a cikin mahallin