2 Sam 23:13 HAU

13 Sai jarumawa uku daga cikin jarumawa talatin, suka tafi wurin Dawuda a kogon Adullam, gab da lokacin girbi. A lokacin kuwa Filistiyawa sun kafa sansani a kwarin Refayawa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:13 a cikin mahallin