21 Ya kuma kashe wani Bamasare mai cika fuska. Bamasaren yana da māshi a hannunsa, amma Benaiya ya tafi wurinsa da sanda, ya fizge mashin daga hannun Bamasaren, ya kashe shi da māshin.
Karanta cikakken babi 2 Sam 23
gani 2 Sam 23:21 a cikin mahallin