2 Sam 23:20 HAU

20 Benaiya ɗan Yehoyada, mutumin Kabzeyel, jarumi ne. Ya yi manyan ayyuka. Ya kashe ƙwararrun jarumawa biyu na Mowab. Wata rana kuma da aka yi dusar ƙanƙara, sai ya tafi ya kashe zaki a kogo.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:20 a cikin mahallin