2 Sam 3:21 HAU

21 Sai Abner ya ce wa Dawuda, “Zan tashi in tafi in tattara wa ubangijina sarki dukan Isra'ilawa, domin su yi alkawari da kai, kai kuma ka sarauce su yadda kake so.” Dawuda kuwa ya sallami Abner, ya tafi lafiya.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:21 a cikin mahallin