2 Sam 3:22 HAU

22 Sai ga barorin Dawuda da Yowab sun komo daga hari. Sun kawo ganima mai yawa. Abner kuwa ya riga ya tafi, gama Dawuda ya riga ya sallame shi, ya tafi lafiya.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:22 a cikin mahallin