2 Sam 3:23 HAU

23 Da Yowab da sojojin da suke tare da shi suka iso, sai aka faɗa masa cewa, “Abner ɗan Ner ya zo wurin sarki, sarki kuwa ya bar shi ya tafi lafiya.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:23 a cikin mahallin