2 Sam 3:35 HAU

35 Mutane kuwa suka zo su ba Dawuda magana, ko ya ci abinci tun rana ba ta faɗi ba. Amma Dawuda ya rantse ya ce, “Allah ya buge ni in mutu nan, idan na ɗanɗana abinci ko wani abu kafin rana ta faɗi.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:35 a cikin mahallin