2 Sam 3:39 HAU

39 Yau na raunana, ko da yake ni sarki ne naɗaɗɗe. Waɗannan mutane, 'ya'yan Zeruya, sun fi ƙarfina, Ubangiji ya sāka wa mai aikata mugunta da muguntar da ya aikata.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:39 a cikin mahallin