2 Sam 4:1 HAU

1 Da Ish-boshet, ɗan Saul, ya ji labari Abner ya mutu a Hebron, sai gabansa ya faɗi. Dukan mutanen Isra'ila kuma suka tsorata.

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:1 a cikin mahallin