2 Sam 4:8 HAU

8 Suka kai wa Dawuda kan Ish-boshet a Hebron. Suka ce wa sarki Dawuda, “Ga kan Ish-boshet ɗan maƙiyinka, Saul, wanda ya nemi ranka. Ubangiji ya rama wa sarki a kan Saul da zuriyarsa yau.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:8 a cikin mahallin