19 Ya kuma rarraba wa dukan taron jama'ar Isra'ila, mata da maza, ƙosai, da nama, da zabibi, sa'an nan dukan mutane suka watse, kowa ya tafi gidansa.
Karanta cikakken babi 2 Sam 6
gani 2 Sam 6:19 a cikin mahallin