2 Sam 7:1 HAU

1 Sa'ad da sarki yake zaune a gidansa, Ubangiji kuma ya hutasshe shi daga fitinar abokan gābansa da suke kewaye da shi,

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:1 a cikin mahallin