2 Sam 7:2 HAU

2 sai sarki ya ce wa annabi Natan, “Duba, ga shi, ina zaune a gidan katakon al'ul, amma akwatin alkawarin Ubangiji yana a alfarwa.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:2 a cikin mahallin