2 Sam 7:24 HAU

24 Ka zaɓar wa kanka jama'ar Isra'ila su zama mutanenka har abada. Kai kuma, ya Ubangiji, ka zama Allahnsu.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:24 a cikin mahallin