2 Sam 7:26 HAU

26 Za a kuwa ɗaukaka sunanka da cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna shi ne Allah na Isra'ila har abada.’ Gidan bawanka Dawuda kuma zai kahu a gabanka.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:26 a cikin mahallin