2 Sam 7:27 HAU

27 Gama kai, ya Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, kai ne ka sanar wa ni bawanka, cewa, za ka sa gidana ya kahu, saboda haka ni bawanka na sami ƙarfin halin yin wannan addu'a a gare ka.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:27 a cikin mahallin