2 Sam 7:28 HAU

28 “Yanzu kuwa, ya Ubangiji Allah, kai ne Allah, kana cika alkawarinka ko yaushe. Ka kuwa yi wa bawanka alkawari mai girma.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:28 a cikin mahallin