2 Sam 7:8 HAU

8 Abin da za ka faɗa wa bawana Dawuda ke nan, in ji Ubangiji Mai Runduna, ‘Na ɗauko ka daga makiyaya inda kake kiwon tumaki domin ka zama sarkin jama'ata Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:8 a cikin mahallin