2 Sam 7:9 HAU

9 Ban kuwa rabu da kai ba duk inda ka tafi, na kuma kawar da abokan gābanka duka. Zan sa ka shahara kamar shahararrun mutane na duniya.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:9 a cikin mahallin