2 Sam 8:5 HAU

5 Suriyawan Dimashƙu kuwa, suka zo don su taimaki Hadadezer, Sarkin Zoba, Dawuda kuwa ya kashe Suriyawa dubu ashirin da dubu biyu (22,000).

Karanta cikakken babi 2 Sam 8

gani 2 Sam 8:5 a cikin mahallin