2 Sam 8:4 HAU

4 Dawuda ya ƙwace masa mahayan dawakai dubu ɗaya da ɗari bakwai (1,700), da sojojin ƙafa dubu ashirin (20,000). Dawuda ya yanyanke agarar dawakan, sai dai doki ɗari ne ya bari.

Karanta cikakken babi 2 Sam 8

gani 2 Sam 8:4 a cikin mahallin