2 Sam 8:3 HAU

3 Dawuda kuma ya ci Hadadezer ɗan Rehob, Sarkin Zoba, da yaƙi lokacin da shi Hadadezer yake kan tafiya zuwa Kogin Yufiretis don ya tabbatar da ikonsa a wurin.

Karanta cikakken babi 2 Sam 8

gani 2 Sam 8:3 a cikin mahallin