2 Sar 9:26 HAU

26 ‘Hakika, kamar yadda jiya na ga jinin Nabot da na 'ya'yansa, ni Ubangiji, zan sāka maka saboda wannan gona.’ Yanzu sai ka ɗauke shi, ka jefar da shi a wannan gona kamar yadda Ubangiji ya faɗa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:26 a cikin mahallin