23 A ƙarƙashin al'arshin fikafikansu sun miƙe kyam daura da juna. Kowane taliki yana da fikafikai biyu da su yake rufe jikinsa.
Karanta cikakken babi Ez 1
gani Ez 1:23 a cikin mahallin