Ez 1:26 HAU

26 A saman al'arshin akwai wani abu mai kamar kursiyin sarauta da aka yi da yakutu. Akwai wani kamar mutum yana zaune a kan abin nan mai kama da kursiyin sarauta.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:26 a cikin mahallin