Ez 11:17 HAU

17 “Saboda haka ka ce, ‘Ni Ubangiji na ce, zan tattaro ku daga cikin al'ummai, da ƙasashen da aka warwatsa ku, ni kuwa zan ba ku ƙasar Isra'ila.’

Karanta cikakken babi Ez 11

gani Ez 11:17 a cikin mahallin