Ez 12:25 HAU

25 Gama ni Ubangiji zan yi magana, maganata kuwa za ta tabbata, ba za ta yi jinkiri ba, amma za ta tabbata a kwanakinku, ku 'yan tawaye. Zan yi magana, za ta kuwa tabbata, ni Ubangiji Allah, na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 12

gani Ez 12:25 a cikin mahallin