Ez 12:3 HAU

3 Domin haka, ɗan mutum sai ka shirya kaya don zuwa zaman talala, sa'an nan ka tashi da rana a kan idonsu. Za ka ƙaura daga wurinka zuwa wani wuri a kan idonsu, watakila za su gane, cewa su 'yan tawaye ne.

Karanta cikakken babi Ez 12

gani Ez 12:3 a cikin mahallin