16 Wato annabawan Isra'ila waɗanda suka yi annabci a kan Urushalima, suka ga wahayin salama dominta, ga shi kuwa, ba salama, ni Ubangiji Allah na faɗa.”
Karanta cikakken babi Ez 13
gani Ez 13:16 a cikin mahallin